Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا إِنَّنَا نَخَافُ أَن يَفْرُطَ عَلَيْنَا أَوْ أَن يَطْغَىٰ ﴿٤٥﴾
Rabbanaa innanaa nakhaafu 'an yafruta 'alaynaa 'aw 'an yatghaa
Ya Ubangijinmu, lallai muna tsoron kada ya gaggauta [azaba] a kanmu ko ya wuce gona da iri.
Reference: Suratul Ta Ha 20:45