Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مَا أَمْسَى بِي مِنْ نِعْمَةٍ أَوْ بِأَحَدٍ مِنْ خَلْقِكَ فَمِنْكَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، فَلَكَ الْحَمْدُ وَلَكَ الشُّكْرُ
Allaahumma maa 'amsaa bee min ni'matin 'aw bi'ahadin min khalqika faminka wahdaka laa shareeka laka, falakal-hamdu wa lakash-shukru.
Ya Allah, duk wata ni'ima da na samu a wannan maraice ko wani daga cikin halittarKa, daga gare Ka take Kai kaɗai, ba Ka da abokin tarayya, saboda haka dukkan yabo ya tabbata a gare Ka kuma dukkan godiya ta tabbata a gare Ka. Duk wanda ya karanta wannan da safe, ya sauke nauyin godiya ga Allah na ranar nan; kuma duk wanda ya faɗe shi da maraice, ya sauke nauyin wannan daren.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Nata'ijul Afkaar: 2/380