Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau uku:
اَللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَدَنِي اَللَّهُمَّ عَافِنِيْ فِي سَمْعِي اَللَّهُمَّ عَافِنِيْ فِي بَصَرِي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْكُفْرِ وَالْفَقْرِ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma 'aafinee fee badanee, Allaahumma 'aafinee fee sam'ee, Allaahumma 'aafinee fee basaree, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta. Allaahumma 'innee 'A'oodhu bika minal-kufri, wal-faqri, wa 'A'oodhu bika min 'athaabil-qabri, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta.
Ya Allah, Ka ba wa jikina lafiya, Ya Allah, Ka ba wa jina lafiya, Ya Allah, Ka ba wa ganina lafiya. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ya Allah, na nemi tsari da Kai daga kafirci da talauci, kuma na nemi tsari da Kai daga azabar kabari. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Hasan (Albani). Abu Dawud: 5090