Loading...
Language: Hausa
Da safe ko da yamma, faɗi -
اَللَّهُمَّ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ، رَبَّ كُلِّ شَيْءٍ وَمَلِيكَهُ، أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ، أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِي، وَمِنْ شَرِّ الشَّيْطَانِ وَشِرْكِهِ ، وَأَنْ أَقْتَرِفَ عَلَى نَفْسِي سُوْءًا، أَوْ أَجُرَّهُ إِلَى مُسْلِمٍ
Allaahumma 'Aalimal-ghaybi wash-shahaadati faatiras-samaawaati wal'ardhi, Rabba kulli shay'in wa maleekahu, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'A'oodhu bika min sharri nafsee, wa min sharrish-shaytaani wa shirkihi, wa 'an 'aqtarifa 'alaa nafsee soo'an, 'aw 'ajurrahu 'ilaa Muslim.
Ya Allah, Masanin gaibi da bayyane, Mahaliccin sammai da ƙasa, Ubangiji da Mamallakin komai, na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ina neman tsari da Kai daga sharrin raina, da kuma sharrin shaidan da shirkansa, da kuma aikata mugunta a kan kaina, ko jawo shi zuwa ga wani Musulmi.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3529