Loading...
Language: Hausa
Wannan Addu'a ana ɗaukar ta a matsayin zikiri na musamman na zikirin masnun-
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيْكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيْرٌ
Laa 'ilaaha 'illAllahu wa'hdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer.
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya, mulki Nasa ne kuma yabo Nasa ne, kuma Shi Mai iko ne a kan komai.
Reference: Bukhari: 3293