Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مَا أَصْبَحَ بِي مِنْ نِعْمَةٍ أَوْ بِأَحَدٍ مِنْ خَلْقِكَ فَمِنْكَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، فَلَكَ الْحَمْدُ وَلَكَ الشُّكْرُ
Allaahumma maa 'asbaha bee min ni'matin 'aw bi'ahadin min khalqika faminka wa'hdaka laa shareeka laka, falakal-'hamdu wa lakash-shukru.
Ya Allah, duk wata ni'ima da na samu a wannan safiya ko wani daga cikin halittunKa, daga gare Ka take Kai kaɗai, ba tare da abokin tarayya ba, saboda haka dukkan yabo naKa ne kuma godiya ta tabbata a gare Ka.