Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau 3 da safe:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ عِلْمًا نَافِعًا، وَرِزْقًا طَيِّبًا، وَعَمَلًا مُتَقَبَّلًا
Allaahumma 'innee 'as'aluka 'ilman naafi'an, wa rizqan tayyiban, wa 'amalan mutaqabbalan.
Ya Allah, ina roƙonKa ilimi mai amfani, da arziki mai kyau, da ayyuka karɓabbu.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 925