Loading...
Language: Hausa
Faɗi wannan addu'ar sau huɗu da yamma:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَمْسَيْتُ أُشْهِدُكَ، وَأُشْهِدُ حَمَلَةَ عَرْشِكَ، وَمَلَائِكَتِكَ، وَجَمِيعَ خَلْقِكَ، أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، وَأَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُكَ وَرَسُولُكَ
Allaahumma 'innee 'amsaytu 'ush-hiduka wa 'ush-hidu hamalata 'arshika, wa malaa'ikatika wajamee'a khalqika, 'annaka 'AntAllahu laa 'ilaaha 'illaa 'Anta wahdaka laa shareeka laka, wa 'anna Muhammadan 'abduka wa Rasooluka.
Ya Allah, lallai na shiga yamma kuma ina kiran Ka, da masu ɗaukar al'arshinKa, da mala'ikunKa, da duk halittunKa su shaida cewa Kai ne Allah, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Shi kaɗai, ba tare da abokin tarayya ba da cewa Muhammad BawanKa ne kuma ManzonKa ne.
Reference: Hasan (Ibn Baz). Abu Dawud: 5069