Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ، وَهُوَ حَيٌّ لَا يَمُوتُ، بِيَدِهِ الْخَيْرُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Laa ilaaha illallahu wa'hdahu laa sharika lahu, lahul-mulku wa lahul-'hamdu, yu'hyi wa yumitu, wa Huwa 'hayyun laa yamutu, bi yadihil-khairu, wa Huwa 'ala kulli shay’in Qadir.
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, ba tare da abokin tarayya ba, Mulki Nasa ne kuma dukkan yabo naSa ne, Yana rayarwa kuma Yana kashewa, kuma Shi Rayayye ne ba Ya mutuwa; a hannunSa dukkan alheri yake kuma Shi Mai iko ne a kan komai.
Reference: Hasan (Albani). Tirmidhi: 3428