Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُ لَآ إِلٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَىُّ الْقَيُّومُ ۚ لَا تَأْخُذُهُۥ سِنَةٌ وَلَا نَوْمٌ ۚ لَّهُۥ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْأَرْضِ ۗ مَنْ ذَا الَّذِى يَشْفَعُ عِنْدَهُۥٓ إِلَّا بِإِذْنِهِۦ ۚ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ ۖ وَلَا يُحِيطُونَ بِشَىْءٍ مِّنْ عِلْمِهِۦٓ إِلَّا بِمَا شَآءَ ۚ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمٰوٰتِ وَالْأَرْضَ ۖ وَلَا يَـُٔودُهُۥ حِفْظُهُمَا ۚ وَهُوَ الْعَلِىُّ الْعَظِيمُ
Allahu laa 'ilaaha 'illaa Huwal-Hayyul-Qayyoom, laa ta'khudhuhu sinatun wa laa nawm, lahu maa fis-samaawaati wa maa fil-'ardh, man dhal-ladhee yashfa'u 'indahu 'illaa bi'idh nih, ya'lamu maa bayna 'aydeehim wa maa khalfahum, wa laa yuheetoona bishay'im-min 'ilmihi 'illaa bimaa shaa'a, wasi'a kursiyyuhus-samaawaati wal'ardh, wa laa ya'ooduhu hifdhuhumaa, wa Huwal-'Aliyyul- 'Adheem
Allah! Babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Mai tsayuwa da Kansa wanda ke ciyarwa da kare duk abin da ke wanzuwa. gyangyaɗi ba ya kama Shi ballantana barci. Nasa ne duk abin da ke cikin sammai da duk abin da ke cikin ƙasa. Wane ne zai iya ceto a wurinSa sai da izininSa? Ya san abin da ke faruwa a gare su a duniyar nan, da abin da zai faru a gare su a Lahira. Kuma ba za su taɓa sanin komai na IlliminSa ba sai abin da Ya so. Al'arshinSa ya shimfiɗa a kan sammai da ƙasa, kuma ba Ya jin gajiya wajen kare su da kiyaye su. Kuma Shi ne Mafi ɗaukaka, Mafi Girma. (Sura Baqarah 2:255)
Reference: Al-Bukhari, Fathul Bari 4/487, Lamba 2311