Loading...
Language: Hausa
Sura Ikhlas sau uku:
بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ قُلْ هُوَ اللَّـهُ أَحَدٌ ﴿١﴾ اللَّـهُ الصَّمَدُ ﴿٢﴾ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ﴿٣﴾ وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ ﴿٤﴾
Bismillaahir-Rahmaanir-Raheem (1) Qul HuwAllahu 'Ahad. (2) Allahus-Samad. (3) Lam yalid wa lam yoolad. (4) Wa lam yakun lahu kufuwan 'ahad
(1) Ka ce, "Shi ne Allah, [Wanda yake] Shi kaɗai, (2) Allah, Madogara. (3) Bai haifa ba kuma ba a haife Shi ba, (4) Kuma babu wani da ya yi daidai da Shi." (Sura Ikhlas 112: 1-4) Surah Falaq sau uku:
Reference: Bukhari: 5017