Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَنْتَ الْأَوَّلُ فَلَيْسَ قَبْلَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْآخِرُ فَلَيسَ بَعْدَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الظَّاهِرُ فَلَيْسَ فَوْقَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْبَاطِنُ فَلَيْسَ دُونَكَ شَيْءٌ، اِقْضِ عَنَّا الدَّيْنَ وَأَغْنِنَا مِنَ الْفَقْرِ
Allaahumma 'Antal-'Awwalu falaysa qablaka shay'un, wa 'Antal-'Aakhiru falaysa ba'daka shay'un, wa 'Antadh-Dhaahiru falaysa fawqaka shay'un, wa 'Antal-Baatinu falaysa doonaka shay'un, iqdhi 'annad-dayna wa 'aghninaa minal-faqr
Ya Allah Kai ne na Farko kuma babu wani abu da ya gabace Ka, kuma Kai ne na Ƙarshe, kuma babu wani abu da zai zo bayan Ka. Kai ne Mafi Ɗaukaka, babu wani abu a samanKa kuma Kai ne Mafi Kusa kuma babu wani abu kusa fiye da Kai. Ka cire mana basusukanmu kuma Ka wadatar da mu daga talauci.
Reference: Muslim: 2713