Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ وَرَبَّ الْأَرْضِ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، رَبَّنَا وَرَبَّ كُلِّ شَيْءٍ، فَالِقَ الْحَبِّ وَالنَّوَى، وَمُنْزِلَ التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ، وَالْفُرْقَانِ، أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ كُلِّ شَيْءٍ أَنْتَ آخِذٌ بِنَاصِيَتِهِ، اَللَّهُمَّ أَنْتَ الْأَوَّلُ فَلَيْسَ قَبْلَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْآخِرُ فَلَيسَ بَعْدَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الظَّاهِرُ فَلَيْسَ فَوْقَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْبَاطِنُ فَلَيْسَ دُونَكَ شَيْءٌ، اقْضِ عَنَّا الدَّيْنَ وَأَغْنِنَا مِنَ الْفَقْرِ
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i wa Rabbal ard, wa Rabbal-'Arshil-'Adheem, Rabbanaa wa Rabba kulli shay 'in, faaliqal-habbi wannawaa, wa munzilat-Tawraati wal-'Injeeli, wal-Furqaan, 'a'oodhu bika min sharri kulli shay 'in 'Anta 'aakhidhun binaasiyatihi. Allaahumma 'Antal-'Awwalu falaysa qablaka shay'un, wa 'Antal-'Aakhiru falaysa ba'daka shay'un, wa 'Antadh-Dhaahiru falaysa fawqaka shay'un, wa 'Antal-Baatinu falaysa doonaka shay'un, iqdhi 'annad-dayna wa 'aghninaa minal-faqr
Ya Allah, Ubangijin sammai bakwai da Ubangijin Ƙasa da Ubangijin Al'arshi Mai Girma, Ubangijinmu da Ubangijin dukkan komai, Mai tsaga iri da ƙwallon dabino, Mai saukar da Attaura, Injila, da Furqan, ina neman tsari da Kai daga sharrin dukkan abubuwan da Kai ke riƙe da gashin goshinsu. Ya Allah, Kai ne na Farko don haka babu komai kafin Ka kuma Kai ne na Ƙarshe don haka babu komai bayan Ka. Kai ne Adh-Dhahir don haka babu komai a saman Ka kuma Kai ne Al-Batin don haka babu komai kusa fiye da Kai. Ka biya mana bashinmu kuma Ka tsare mu daga talauci.
Reference: Muslim: 2713, Sahih (Albani). Tirmidhi: 3481