Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: “Idan ɗayanku ya tsorata yayin barci, to ya ce:
أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّةِ (التَّامَّاتِ) مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ وَ(مِنْ) شَرِّ عِبَادِهِ وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِيْنِ وَأَنْ يَحْضُرُوْنِ
A'oodhu bikalimaatil-laahit-taammaati min ghadhabihi wa 'iqaabihi, wa (min) sharri 'ibaadihi, wa min hamazaatish-shayaateeni wa 'an yahduroon
Ina neman tsari da Cikakkun Kalmomin Allah daga fushinSa da azabarSa, daga sharrin bayinSa da daga wasiwasi na shaidanu da daga halartarsu.
Reference: Hasan (Albani). Tirmidhi: 3528