Loading...
Language: Hausa
بِاسْمِكَ رَبِّي وَضَعْتُ جَنْبِي، وَبِكَ أَرْفَعُهُ، فَإِنْ أَمْسَكْتَ نَفْسِي فَارْحَمْهَا، وَإِنْ أَرْسَلْتَهَا فَاحْفَظْهَا، بِمَا تَحْفَظُ بِهِ عِبَادَكَ الصَّالِحِينَ
Bismika Rabbee wada'tu janbee, wa bika 'arfa'uhu, fa'in 'amsakta nafsee far’hamhaa, wa 'in 'arsaltahaa fa’hfadh haa, bimaa ta’hfadhu bihi 'ibaadakas-saaliheen
Da sunanKa ya Ubangijina, na kwantar da gefena, kuma da sunanKa nake ɗaga shi, don haka idan Ka riƙe raina to Ka yi masa rahama, kuma idan Ka dawo da raina to Ka kiyaye shi ta hanyar da Kake kiyaye bayinKa salihai.
Reference: Al-Bukhari 11/126 Lamba 6320, Muslim 4/2084 Lamba 2714