Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) zai sanya hannunsa na dama a ƙarƙashin kuncinsa lokacin da zai yi barci kuma ya yi addu'a:
اَللَّهُمَّ قِنِي عَذَابَكَ يَوْمَ تَبْعَثُ عِبَادَكَ
Allaahumma qinee 'adhaabaka yawma tab'athu 'ibaadak
Ya Allah, Ka tsare ni daga azabarKa a ranar da Ka tayar da bayinKa.
Reference: Sahih (Albani). At-Tirmidhi: 3398