Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَطْعَمَنَا وَسَقَانَا وَكَفَانَا وَآوَانَا، فَكَمْ مِمَّنْ لَا كَافِيَ لَهُ وَلَا مُؤْوِيَ
Alhamdu lillaahil-ladhee 'at'amanaa wa saqaanaa, wa kafaanaa, wa 'aawaanaa, fakam mimman laa kaafiya lahu wa laa mu'wiya
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda Ya ciyar da mu kuma Ya shayar da mu, kuma Ya wadatar da mu kuma Ya ba mu matsuguni, don haka da yawa waɗanda ba su da mai wadatarwa ko mai ba da matsuguni.
Reference: Muslim 4/2085 Lamba 2715