Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ رَبَّ كُلِّ شَيْءٍ وَمَلِيْكَهُ أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِيْ وَمِنْ شَرِّ الشَّيْطَانِ وَ شِرْكِهِ وَأَنْ أَقْتَرِفَ عَلَى نَفْسِيْ سُوءًا، أَوْ أَجُرَّهُ إِلَى مُسْلِمٍ
Allaahumma 'Aalimal-ghaybi wash-shahaadati faatiras-samaawaati wal'ardh, Rabba kulli shay 'in wa maleekahu, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'a'oodhu bika min sharri nafsee, wa min sharrish-shaytaani wa shirkihi, wa 'an 'aqtarifa 'alaa nafsee soo 'an, 'aw 'ajurrahu 'ilaa Muslim
Ya Allah, Masanin gaibi da bayyane, Mahaliccin sammai da ƙasa, Ubangiji da Mamallakin komai, na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ina neman tsari da Kai daga sharrin raina da kuma sharrin shaidan da shirkansa, da in aikata mugunta a kan kaina ko in jawo shi zuwa ga wani Musulmi.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3392