Loading...
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لَا يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ وَلَا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ، وبَرَأَ وَذَرَأَ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فِيهَا، وَمِنْ شَرِّ مَا ذَرَأَ فِي الْأَرْضِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وَمِنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، وَمِنْ شَرِّ كُلِّ طَارِقٍ إِلَّا طَارِقًا يَطْرُقُ بِخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ
A‛oodhu bikalima-tillahit taamma-tillati la-yujawizuhunna barrun wala-fa-jirun, min sharri ma- khalaqa wa bara-aa wa dhara-aa, wa min sharri ma yanzilu minas sama-yi wa min Sharhri Ma Ya’ruju fi-haa, Wa Min sharri maa dhara-a fil ardhi,Wa Min sharri Ma Ya'khruju Minhha-, Wa Min sharri Fitanillali Wan Naha-ri, Wa Min sharri Kulli Ta-Riqin Illa- Tariqan Yatruqu Bikhairin Ya-Rahmaan
Ina neman tsari da cikakkun kalmomin Allah, waɗanda babu wani mai biyayya ko mai laifi da zai iya wuce su, daga sharrin abin da Ya halitta, Ya kaga kuma Ya watsa, da daga sharrin abin da yake sauka daga sama, da daga sharrin abin da yake hawa zuwa gare ta. Daga sharrin duk abin da ya watsu a cikin ƙasa, da daga sharrin duk abin da yake fita daga cikinta, da daga sharrin fitinar dare da rana, da daga sharrin dukkan mai ziyara, sai dai wanda ya zo da alheri, Ya Mai Rahama.
Reference: Sahih (Arnaut). Ahmad: 15499