Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَسْلَمْتُ نَفْسِي إِلَيْكَ، وَفَوَّضْتُ أَمْرِي إِلَيْكَ، وَوَجَّهْتُ وَجْهِيْ إِلَيْكَ، وَأَلْجَأْتُ ظَهْرِي إِلَيْكَ، رَغْبَةً وَرَهْبَةً إِلَيْكَ، لَا مَلْجَأَ وَلَا مَنْجَا مِنْكَ إِلَّا إِلَيْكَ، آمَنْتُ بِكِتَابِكَ الَّذِي أَنْزَلْتَ، وَبِنَبِيِّكَ الَّذِي أَرْسَلْتَ
Allaahumma 'aslamtu nafsee 'ilayka, wa fawwadhtu 'amree 'ilayka, wa wajjahtu wajhee 'ilayka, wa 'alja'tu dhahree 'ilayka, raghbatan wa rahbatan 'ilayka, laa maalja' wa laa manjaa minka 'illaa 'ilayka, 'aamantu bikitaabikal-ladhee 'anzalta wa bi-nabiyyikal-ladhee 'arsalta
Ya Allah, na miƙa raina gare Ka, kuma na damƙa al'amarina gare Ka, kuma na fuskantar da fuskata gare Ka, kuma na dogara sosai gare Ka, don kwadayin lada da tsoron azabarKa. Lallai babu mafaka ko tsira daga gare Ka sai a wurinKa. Na yi imani da LittafinKa da Ka saukar da kuma AnnabinKa da Ka aiko.
Reference: Al-Bukhari, Fathul Bari 11/113 Lamba 6313, Muslim 4/2081 Lamba 2710