Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ الْوَاحِدُ الْقَهَّارُ، رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا الْعَزِيزُ الْغَفَّارُ
Laa 'ilaaha 'illAllahul-Waahidul-Qahhaar, Rabbus-samaawaati wal'ardh, wa maa baynahumal-'Azeezul-Ghaffaar
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, Mai rinjaye, Ubangijin sammai da ƙasa da dukkan abin da ke tsakaninsu, Mabuwayi, Mai gafara.
Reference: Sahih a wurin Hakim. Imam Dhahabi 1/540; Nasai, Amalul Yawm Wallayla Lamba 202, Ibnus Sunni Lamba 757. Duba kuma, Sahih Al Jame 4:213