Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيْكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيْرٌ، سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ، وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ الْعَلِيِّ الْعَظِيْمِ، رَبِّ اغْفِرْ لِي
Laa 'illaaha 'illAllahu wa’hdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer Subhaanallahi, walhamdu lillaahi, wa laa 'ilaaha 'illAllahu, wAllahu 'akbar, wa laa ‘hawla wa laa Quwwata 'illaa billaahil-'Aliyyil-'Adheem, Rabbighfir lee
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba tare da abokin tarayya ba, Mulki Nasa ne kuma yabo Nasa ne kuma Shi Mai iko ne a kan komai. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo ya tabbata ga Allah, kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Allah ne Mafi Girma kuma babu dabara ko ƙarfi sai tare da Allah, Mafi Ɗaukaka, Mafi Girma, Ya Ubangijina Ka gafarta mini.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 5060