Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَحْيَانَا بَعْدَ مَا أَمَاتَنَا، وَإِلَيْهِ النُّشُوْرُ
Alhamdu lillaahil-ladhee 'ahyaanaa ba'da maa 'amaatanaa wa'ilayhin-nushoor
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda Ya ba mu rai bayan Ya karɓe shi daga gare mu kuma zuwa gare Shi ne tashin kiyama.
Reference: Al-Bukhari, c.f. Al-Asqalani, Fathul-Bari 11/113 Lamba 6314; Muslim 4/2083 Lamba 2711