Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce - "Kyakkyawan mafarki daga Allah yake, kuma mummunan mafarki daga Shaidan yake. Saboda haka idan ɗayanku ya ga (a cikin mafarki) abin da yake ƙyama, idan ya tashi ya hura sau uku (a gefen hagunsa) kuma ya nemi tsari da Allah daga sharrinsa domin ba zai cutar da shi ba."
Reference: Bukhari: 5747