Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي كَسَانِيْ هَذَا الثَّوْبَ وَرَزَقَنِيْهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّيْ وَلَا قُوَّةٍ
Alhamdu lillaahil-ladhee kasaanee haadhaa aththawba wa razaqaneehi min ghayri hawlim-minnee wa laa quwwah
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda Ya tufatar da ni da wannan tufa kuma Ya azurta ni da ita, ba tare da wani ƙarfi ko iko daga gare ni ba.
Reference: Hasan (Albani). Abu Dawud: 4023