Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ كَسَوْتَنِيْهِ أَسْأَلُكَ خَيْرَهُ وَخَيْرَ مَا صُنِعَ لَهُ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرِّ مَا صُنِعَ لَهُ
Allaahumma lakal-hamdu 'Anta kasawtaneehi, 'as'aluka khayrahu wa khayra maa suni'a lahu, wa 'a'oodhu bika min sharrihi wa sharri ma suni'a lahu
Ya Allah, gare Ka dukkan yabo yake, Kai Ka tufatar da ni da shi, ina roƙonKa alherinsa da alherin da aka yi shi dominsa, kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinsa da sharrin abin da aka yi shi dominsa.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 1767