Loading...
Addu'a ga Wanda ke Sanye da Sabbin Tufafi
Language: Hausa
تُبْلَی وَيُخْلِفُ اللَّهُ تَعَالَی
Tubla- wa yukhliful-laahu ta'aalaa
Allah Ya sa ka gama da shi kuma Allah (Ta'aala) Ya musanya shi [da wani].
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 4020