Loading...
Language: Hausa
Umm Salamah (RA) ta ce, duk lokacin da Manzon Allah (ﷺ) ya fita waje daga gidana yakan karanta waɗannan kalmomi yana kallon sama-
اَللَّـهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ أَنْ أَضِلَّ، أَوْ أُضَلَّ، أَوْ أَزِلَّ، أَوْ أُزَلَّ، أَوْ أَظْلِمَ، أَوْ أُظْلَمَ، أَوْ أَجْهَلَ، أَوْ يُجْهَلَ عَلَيَّ
Allaahumma innee a‛oodhu bika an adilla aw udalla, aw azilla aw uzalla, aw azlima aw uzlama, aw adhala aw yudhala ‛alayya
Ya Allah, ina neman tsari da Kai kada in ɓace ko a ɓatar da ni, ko in zame (wato aikata zunubi ba da gangan ba) ko a sa ni zame, ko in yi zalunci ko a zalunce ni, ko in yi wauta ko a yi mini wauta.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 5094