Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَ الْمَوْلِجِ وَخَيْرَ الْمَخْرَجِ بِسْمِ اللَّهِ وَلَجْنَا وَبِسْمِ اللَّهِ خَرَجْنَا وَعَلَى اللَّهِ رَبِّنَا تَوَكَّلْنَا
Allaahumma inni as'aluka khairal-mawliji wa khairal-makhraji. Bismillahi wa lajna, wa bismillahi kharajna, wa 'al-Allahi rabbina tawakkalna
Ya Allah! Ina roƙonKa alheri duka lokacin shiga da lokacin fita; da sunan Allah muka shiga, da kuma sunan Allah muka fita, kuma ga Allah Ubangijinmu mun dogara.
Reference: Hasan (Ibn Baz). Abu Dawud: 5096