Loading...
Addu'a kafin shiga gida
Language: Hausa
اَلسَّلَامُ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَةُ اللَّهِ وَبَرَكَاتُهُ
As-salaamu 'alaykum wara'hmatullaahi wa barakaatuh
Aminci ya tabbata a gare ku, da Rahamar Allah da AlbarkunSa.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Mishkat: 4/316