Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Anas: Annabi (ﷺ) ya kasance yana cewa idan ya shiga banɗaki:
بِسْمِ اللَّهِ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْخُبُثِ وَالْخَبَائِثِ
Bismillaah, Allaahumma 'innee 'A'oodhu bika minal-khubuthi walkhabaa'ith
Da sunan Allah. Ya Allah, lallai ne ni ina neman tsari da Kai daga aljanu maza da aljanu mata.
Reference: Bukhari: 142