Loading...
Language: Hausa
Bayan faɗin Mu'adhdhin Tashahhud (wato Ashhadu Anna Muhammadar ...) masu sauraro za su faɗi wannan zikiri -
أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ وَأَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُولُهُ رَضِيتُ بِاللَّهِ رَبًّا وَبِمُحَمَّدٍ رَسُولًا وَبِالْإِسْلَامِ دِينًا
Ash-hadu an laa ilaaha ill-Allahu wa'hdahu laa shareeka lahu wa anna mu'hammadan ‛abduhu wa rasooluhu, radeetu billaahi rabban wa bimu'hammadin rasoolan wa bil -islaami deen-an
Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba tare da abokin tarayya ba, kuma cewa Muhammad bawanSa ne kuma ManzonSa ne (ﷺ). Na yarda da Allah a matsayin Ubangiji, da Muhammad a matsayin Manzo da kuma Musulunci a matsayin addini.
Reference: Muslim: 386