Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّ هَذِهِ الدَّعْوَةِ التَّامَّةِ، وَالصَّلَاةِ الْقَائِمَةِ، آتِ مُحَمَّدًا وَالْوَسِيْلَةَ وَالْفَضِيْلَةَ، وَابْعَثْهُ مَقَامًا مَحْمُوْدًا الَّذِيْ وَعَدْتَهُ
Allaahumma rabba haadhi-hid-da watit-taammah, wassalaatil-qaa’imah, aati mu'hammadan-il- waseelata wal-fadeelah, wab‛ath-hu maqaaman ma'hmoodan-illadhee wa‛adtah
Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke da wannan sallah da za a yi, Ka azurta Muhammad (ﷺ) da wasila da falala kuma Ka tayar da shi a matsayi abin yabo wanda Ka yi masa alkawari.
Reference: Bukhari: 614