Loading...
Language: Hausa
Bayan yin alwala da kyau, mutum ya kamata ya ce:
أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيْكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُوْلُهُ
Ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu laa shareeka lahu wa 'ash-hadu 'anna Muhammadan 'abduhu wa Rasooluhu
Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, Wanda ba shi da abokin tarayya; kuma na shaida cewa Muhammad bawanSa ne kuma ManzonSa ne (ﷺ).
Reference: Muslim: 234 , 576