Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اجْعَلْنِيْ مِنَ التَّوَّابِيْنَ وَاجْعَلْنِي مِنَ الْمُتَطَهِّرِيْنَ
Allaahummaj'alnee minat-tawwaabeena waj'alnee minal-mutatahhireen
Ya Allah, Ka sanya ni cikin masu tuba, kuma Ka sanya ni cikin masu tsarkake kansu.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 55