Loading...
Language: Hausa
سُبْحَانَكَ اَللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ، أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتُوْبُ إِلَيْكَ
Subhaanaka Allaahumma wa bihamdika, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'astaghfiruka wa 'atoobu 'ilayk
Tsarki ya tabbata a gare Ka, Ya Allah, da yabonKa; Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ina neman gafararKa kuma ina tuba zuwa gare Ka.
Reference: An-Nasa'i, 'Amalul-Yawm wal-Laylah, shafi 173. Duba kuma Al-Albani, 'Irwa'ul-Ghalil 1/135 da 2/94.