Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana cewa idan ya shiga masallaci:
بِسْمِ اللَّهِ اَللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، اَللَّهُمَّ افْتَحْ لِي أَبْوَابَ رَحْمَتِكَ
Bismillaahi, Allaahumma salli 'ala muhammad, Allaahummaf ta'hlii abwaba ra'hmatik
Da sunan Allah, Ya Allah don Allah Ka aika albarka da aminci ga Manzon Allah (ﷺ). Ya Allah, buɗe mini ƙofofin rahamarKa.
Reference: Hasan (Albani). Ibn Sunni: 88, Muslim: 713