Loading...
Language: Hausa
Idan aka haɗa wasu hadisai, Addu'ar shiga masallaci za ta kasance kamar haka:
أَعُوْذُ بِاللَّهِ الْعَظِيمِ وَبِوَجْهِهِ الْكَرِيمِ وَسُلْطَانِهِ الْقَدِيْمِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيْمِ، بِسْمِ اللَّهِ وَالصَّلَاةُ وَالسَّلَامُ عَلَى رَسُوْلِ اللَّهِ اَللَّهُمَّ افْتَحْ لِي أَبْوَابَ رَحْمَتِكَ
A'oodhu billahil-Aatheem wa bi wajhihil-kareem wa sultanihil-qadeem minash-shaytanir-rajeem, bismil-lahi, wassalatu wassalamu 'Aala rasoolil-lah, Allaahumma iftah lee abwaaba rahmatik
Ina neman tsari da Allah, Mai Girma da FuskarSa Mai Daraja, da ikonSa na har abada daga shaidan tsinanne. Da sunan Allah, da salati da aminci su tabbata ga Manzon Allah (ﷺ). Ya Allah, buɗe mini ƙofofin rahamarKa.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 465, 466