Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Busar Ibn Artaa (RA): Na ji Manzon Allah (ﷺ) yana karanta addu'o'i kamar haka -
اَللَّهُمَّ أَحْسِنْ عَاقِبَتَنَا فِي الْأُمُورِ كُلِّهَا وَأَجِرْنَا مِنْ خِزْيِ الدُّنْيَا وَعَذَابِ الْآَخِرَةِ
Allaahumma a'hsin ‘aaqibatanaa fil umuri kullihaa wa ajirna min khiz-yid dunya wa ‘adhaabil akhirah
Ya Allah! Ka kyautata karshenmu a cikin lamurranmu duka kuma Ka tsare mu daga wulakancin duniya da azabar Lahira.
Reference: Sahih (Suyuti). Jami'us Sagir: 1450