Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya umarci a karanta wannan addu'a yayin barin masallaci:
اَللَّهُمَّ أَجِرْنِيْ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيْمِ
Allaahumma ajirni minash shaitaanir rajeem
Ya Allah, ka kare ni daga Shaidan tsinanne.
Reference: Sahih (Ibn Hibban). Ibn Hibban: 2047