Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Hurairah: Cewa Manzon Allah (ﷺ) ya ce: "Idan kuka ga wani yana sanarwa game da wani abu da ya ɓace to ku ce:
لَا رَدَّهَا اللَّهُ عَلَيْكَ
laa raddahAllahu 'alaik
Kada Allah ya maido maka da ita. (Saboda ba a gina masallatai don wannan dalili ba).
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 1321