Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Hurairah: Cewa Manzon Allah (ﷺ) ya ce: "Idan kuka ga wani yana sayarwa ko saya a cikin Masallaci to ku ce:
لَا أَرْبَحَ اللَّهُ تِجَارَتَكَ
laa arba'ha Allahu tijaarataka
Kada Allah ya sanya kasuwancinka ya ci riba. (Saboda ba a gina masallatai don wannan dalili ba).
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 1321