Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّ جِبْرَائِيْلَ وَمِيْكَائِيْلَ وَإِسْرَافِيلَ فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ أَنْتَ تَحْكُمُ بَيْنَ عِبَادِكَ فِيمَا كَانُوا فِيهِ يَخْتَلِفُونَ اِهْدِنِيْ لِمَا اخْتُلِفَ فِيهِ مِنَ الْحَقِّ بِإِذْنِكَ إِنَّكَ تَهْدِيْ مَنْ تَشَاءُ إِلَى صِرَاطٍ مُسْتَقِيْمٍ
Allaahumma rabba jibraa-eel, wameekaa-eel, wa-israafeel faatiras-samawaati wal-ardi, ‘Aalimal-ghaybi wash-shahadati, anta tahkumu bayna ‘ibaadika feemaa kaanoo feehi yakhtalifoon. ihdinee limakh-tulifa feehi minal-haqqi bi-idhnika, innaka tahdee man tasha-o ilaa siratin mustaqeem
Ya Allah, Ubangijin Jibrilu, Mika'ilu, da Israfilu, Mahaliccin sammai da ƙasa, Masanin gaibi da bayyane. Kai ne kake hukunci tsakanin bayinka a cikin abin da suka kasance suna sabani a cikinsa. Ka shiryar da ni zuwa ga gaskiya da ikonka, a cikin abin da suka yi sabani, domin lallai Kai kana shiryar da wanda kake so zuwa ga hanya madaidaiciya.
Reference: Muslim: 770