Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa -
اَللَّهُمَّ أَصْلِحْ لِي دِينِيَ الَّذِي هُوَ عِصْمَةُ أَمْرِي، وَأَصْلِحْ لِي دُنْيَايَ الَّتِي فِيهَا مَعَاشِي، وَأَصْلِحْ لِي آخِرَتِي الَّتِي فِيهَا مَعَادِي، وَاجْعَلِ الْحَيَاةَ زِيَادَةً لِي فِي كُلِّ خَيْرٍ، وَاجْعَلِ الْمَوْتَ رَاحَةً لِي مِنْ كُلِّ شَرٍّ
Allaahumma aslih lee deeni alladhi huwa ‛is-matu amree, Wa aslih lee dun-yaaiallati feeha ma‛aashee, Wa asli lee aakhiratee allati feeha ma‛aadee, Waj-‛alil hayaata ziyaa‛datan lee fee kulli khair waj 'alilmawta raa‛hatan lee min kulli sharr
Ya Allah Ka gyara mini addinina wanda shi ne kariya ga lamurana, Kuma Ka gyara mini duniyata wacce rayuwata take cikinta, Kuma Ka gyara mini lahirata wacce makomata take cikinta, Kuma Ka sanya rayuwa ta zama kari gare ni cikin kowane alheri, Kuma Ka sanya mutuwa ta zama hutu gare ni daga kowane sharri.
Reference: Muslim: 2720