Loading...
Language: Hausa
لَبَّيْكَ وَسَعْدَيْكَ، وَالْخَيْرُ كُلُّهُ بِيَـدَيْكَ، وَالشَّـرُّ لَيْسَ إِلَيْـكَ، أَنَا بِكَ وَإِلَيْكَ، تَبَارَكْتَ وَتَعَالَيْتَ، أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتُوبُ إِلَيْكَ
Labbayka wa sa'dayka, wal-khayru kulluhu biyadaika, washsharru laysa ilayka, anaa bika wa-ilayka, tabaarakta wa ta'Aalayta, astaghfiruka wa-atoobu ilayk
Gani nan na amsa kiranka, kuma ina farin cikin yi maka hidima. Dukkan alheri yana hannunka kuma sharri ba ya zuwa gare ka. Ina rayuwa da ikonka kuma zan koma gare ka. Tsarki ya tabbata a gare ka kuma ka ɗaukaka, ina neman gafararka kuma ina tuba zuwa gare ka.
Reference: Muslim: 771