Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau uku:
اَللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيرًا، اَللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيرًا، اَللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيرًا، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيرًا، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيرًا، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيرًا، وَسُبْحَانَ اللَّهِ بُكْرَةً وَأَصِيلًا
Allahu 'Akbar Kabeera, Allahu 'Akbar Kabeera, Allahu 'Akbar Kabeera, walhamdu lillaahi katheera, walhamdu lillaahi katheera, walhamdu lillaahi katheera, wa SubhaanAllahi bukratan wa'aseela
Allah shi ne Mafi Girma, Mai Girma. Allah shi ne Mafi Girma, Mai Girma. Allah shi ne Mafi Girma, Mai Girma. Yabo ya tabbata ga Allah, mai yawa. Yabo ya tabbata ga Allah, mai yawa. Yabo ya tabbata ga Allah, mai yawa. Tsarki ya tabbata ga Allah, da sassafe da kuma maraice.
Reference: Hasan li ghayrihi (Shu'aib Al-Arnaut). Abu Dawud: 764