Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ لَكَ رَكَعْتُ وَبِكَ آمَنْتُ وَلَكَ أَسْلَمْتُ خَشَعَ لَكَ سَمْعِيْ وَبَصَرِيْ وَمُخِّيْ وَعِظَامِيْ وَعَصَبِيْ
Allaahumma laka raka'tu, wa bika 'aamantu, wa laka 'aslamtu khasha'a laka sam'ee, wa basaree, wa mukhkhee, wa 'idhaamee, wa 'asabee
Ya Allah, gare Ka na yi ruku'u kuma da Kai na yi imani kuma gare Ka na miƙa wuya. Jinina, da ganina, da hankalina, da ƙasusuwana, da jijiyoyina sun ƙasƙantar da kansu a gare Ka.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 760