Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Auf Ibn Malik Ashja'i (RA) cewa Annabi (ﷺ) ya kasance yana cewa a ruku:
سُبْحَانَ ذِي الْجَبَرُوْتِ وَالْمَلَكُوْتِ وَالْكِبْرِيَاءِ وَالْعَظَمَةِ
Subhaana dhil-jabarooti, wal-malakooti, wal-kibriyaa'i, wal-'adhamah
Tsarki ya tabbata a gare Ka, Mamallakin iko, da mulki, da girma da ɗaukaka.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 873