Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abdullah bin Umar (RA): Daya daga cikin addu'o'in Manzon Allah (ﷺ) ita ce kamar haka -
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ زَوَالِ نِعْمَتِكَ وَتَحَوُّلِ عَافِيَتِكَ وَفُجَاءَةِ نِقْمَتِكَ وَجَمِيعِ سَخَطِكَ
Allaahumma in-nee a‛oodhu bika min za-waali ni‛matik, wa tahaw-wuli ‛aafi-yatik, wa fujaa-ati niqmatik, wa jamee‛i sakha-tik
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga gushewar ni’imarKa, da canjin kariyarKa, da afkuwar fushinKa, da dukkan azabarKa.
Reference: Muslim: 2739