Loading...
Language: Hausa
Duk 'yan adam sun dogara ga Allah don walwalarsu da kare cutarwa a cikin lamurran addininsu da na duniya. Allah yana cewa (fassarar ma'ana): Ya ku mutane, ku ne masu bukata zuwa ga Allah, yayin da Allah Shi ne Mawadaci, Godadde.
Reference: Suratul Fatir 35:15